<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 KORUS
 Ubangiji shi ne komena, shi ne magani har da saura.
 Ni ba zan bauta layu ba balle gumaka har da saura
 Ayukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x)

[V2]
 1) Ubangiji shi ne Allah shi ne mai ceto shi ne gaskiya.
 Yankan bisheni ko a cikin wahaloli (2x)
 Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x)
 Korus
 Karatu

[V3]
 2) Ubangiji shi ne ƙauna mai tafarkin makiyayi. (2x)
 Ni ba zan bauta layu ba balle gumaka har da saura
 Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su. (2x)
 Korus
 Maza: &quot;Ayyukan gidana Ubangiji zai bida su.&quot; (2x)</lyrics>
<title>Ubangiji Shi Ne Komena LW525</title>
<hymn_number>525</hymn_number>
</song>